Lily Amir-Arjomand | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Tehran, 1938 (85/86 shekaru) |
ƙasa | Iran |
Karatu | |
Makaranta |
Rutgers University (en) Razi High School (en) |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa da librarian (en) |
Lily Amir-Arjomand (an haife ta a shekara ta 1938)[1] tsohuwar shugabar cibiyar ci gaban basirar yara da matasa ce ta Iran kuma ta kafa tsarin ɗakin karatu na jama'a na yara a Iran.[2]. A lokacin aikinta, Cibiyar ta bunkasa daruruwan dakunan karatu da cibiyoyin al'adu a duk fadin kasar Iran[3]